IZZAR SO EPISODE 70 ORIGINAL

labari dadumi duminsa akan shirin izzar so kashi na saba’in dai dai 70 jarumi lawan Ahmad wanda ku kafi sanin sa da Umar hashim a cikin shirin izzar so.

kowa yasan wannan shirin na izzar so yana mutukar dau kan han kalin mutane sabo da wani salo da yazo dashi ya kama ta kowa yaji shi sakon.

Lawan Ahmad umar hashim a cikin masana antar kannywood wato kuma acikin shirin izzar so mai dogon zango wanda har an kai na 70 dai wa daida.

Umar hashim yau akan shafin sa na Instagram ya saki sakon cewa lallai indai Allah ya kaimu karfe takwas na dare zai saki shirin izzar so kashi 70.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaranHAUSA.COM

https://youtu.be/-7D3JgZynHk
1
4

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *