Farincikin da naziru sarkin Waka yanuna akan akan an cinye najeriya a wasan da aka buka ya bawa mutane da yawa haushe menene ra’ayinku akan sa…
Fitaccen mawaki Naziru Sarkin waka yayi magana akan lashe Nijeriya kofi da ankayi inda ankayi chaa akan kalamansa , wasu kuma naganin eh tabbas Wannan maganar gaskiya ce, domin maganarsa a wata mahanga abar dubawa ce
Farincikin da naziru sarkin Waka yanuna akan akan an cinye najeriya a wasan da aka buka ya bawa mutane da yawa haushe menene ra’ayinku akan sa…