Ga gaskiyar magana akan mutuwar Bello turji kasur gumin dan ta adda…

Gaskiyar magana akan mutuwar shugaban yan ta adda watu bello turji a yanzu haka mun fara ganin wasu suna yada labarin wai bello turji ya mutu, suna ne ma su saka mutane a kokon to.

Sabo da wannan labarin zai saka yasa muka ce bari muzo mu saka ai nihin abun da yake fatuwa domin kowa yasan a wannan matsayi yake sabo da kada mutane su saki jiki da bello turji ya mutu.

To gaskiyar magana anan shinr bello turji yana nan daran sa sai dai muna fatan allah ya kawo mana karshan zaluncin da suke yi shida wanda suke daure masa gindi yake yin abun da yake so.

Rahoto daga labaranhausa.com

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *