Baku taba ganin video na Dan dau du irin wannan ba Allah mai iko kowa da kiwan da ya karbe shi makocin mai akuya ya sau kura

Duniya tazo karshe lallai mutane wasu na mantawa da zasu koma ga Allah sabo da wasu abu buwan da sukeyi sai dai addu’a kawai yau shafin mu yayi mamaki bayan ya ga wani faifan video.

Na wani gar jejan saurayi akan shirin man hajar tiktok wanda kowa yasan irin barnar da ake ai katawa akan manhajar tiktok idan kana so ciki kan kanin lokaci kaga ka kowayi rashin tarbiya kawa shiga tiktok.

Amma du da haka ba’a rasa mutane nagari acikin wannan manhajar ta tiktok, amma yau kawai sai mukai gamo da video na wani dan daudu daman wai haka suke Allah yashir ye mu baki daya.

Allah ya bamu zuriya ta gari ko bayan babu ramma baza muji kunya ba alahira Allah yasa mudace su kuma masu irin wannan halin Allah yasa su gane sudai na suna maza suke maida kansu mata.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *