Zubar da cikin shege da rahama sadau tayi Ya janyo cece-kuce har da zagin yan kannywood kuji abun wani ya fada akan ta…

Wai menene gaskiyar magana akan zubar da ciki da ake cewa jarumar kannywood rahama sadau tayi ya kama kowa yasan wan nan batun tun a yanzu sabo da wasu yan dalilai.

Biyo bayan wani malami da akemai lakabi da malamin tiktok inda yafito yayi magana Mai zafi akan Rahama Sadau Wanda wannan maganar tadau wani salo nadaban.

Saidai awani rahoto da tashar tsakar gida takawo shekarun baya dasuka wuce sun bayyana cewar antaba yiwa Rahama Sadau fyade a shekarun baya dasuka wuce.

Rahama Sadau dai tana daya daga cikin jaruman kannywood da akafi magana akanta acikin wannan shekarar data gabata gadai cikakken rahoton kugani da idonku.

https://youtu.be/h5rihJeczqo

To dai kunji abun da yafaru wannan shine gaskiya maganar da ake ta ya dawa akan jaruma rahama sadau ficaccan a masana antar kannywood amma ada ba’a yanzu ba, mungode.

10
5

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Zubar da cikin shege da rahama sadau tayi Ya janyo cece-kuce har da zagin yan kannywood kuji abun wani ya fada akan ta…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *