LABARINA SEASON 4 EPISODE 4

labarina kadan daga shirin labarina kamar yadda muka saba kawo muku baya nai akan kowanne irin hausa series.

Yanzu ma muna tafe da wannan babban shirin mai suna labarina to da farko dai nasan yanzu kuna nan kuna jiran labarina season 4 episode 4.

To kada ku damu domin yau take juma’a dan haka insha Allahu za mu sami wannan shirin mai suna labarina akan wannan shafin namu.

Yanzu haka abun da zakuyi kawai shine ku duba hannun ku na dama zaku ga wata alamar kararrawa sai kawai ku dan nata to nan bada jimawa ba zaku fara gaini wannan bidiyan na kasa.

Da malam Aminu saira ya saka shi aciki premiers a yanzu haka ba za ku sami damar kallan saba sai nan da zuwa karfe takwas mungode sosai ta ziyara zuwa wannan shafin.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *