Mutane sunyi Allah wadai da Rawar tsaraici da jaruma Daso tayi a tiktok

Wata tsohuwar jarumar kannywood mai suna saratu wacca akafi sanin ta da “Daso” tasaki wani video da ya jawo mata zagi da kuma cece-kuce.

Wannan ficacci yar jarumar kannywood daso tasaki sabon bidiyo irin wanda yan mata sukeyi a tiktok.

Jarumar kannywood din ta saka kananan kayane sai hau kan tiktok ta fara irin rawar da ka nanan yara marra kunya sukeyi a man hajar tiktok.

Lamarin da yasa akai wa jarumar cha akan ta sabo da anga ta manyan ta bai kamata tai wannan bidiyan ba.

Bayan anyi hakane kawai sai jaruma daso taje ta sauke bidiyan ta ta dora shi akan tiktok amma dai yanzu mun kawo muku bidiyan dan ku ganewa ida nuwan ku.

Sabo da wannan shafin mai albar ka amma faninsa kenan idan yasami gaskiya labari sai ya kawo shi tare da kwararan hujjoji masu kyau.

Dan haka kada kubari aba ku labari ga bidiyan nan akasa sai kawai ku kalle shi baki daya kuma muna so muji ra’ayin ku akan wannan lamarin bayan kun kalli bidiyan kenan.

mungode da ziyara zuwa wannan shafin namu mai suna labaranhausa.com

1
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

2 thoughts on “Mutane sunyi Allah wadai da Rawar tsaraici da jaruma Daso tayi a tiktok

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *