Saudi Arabia Ta Katse Makamai Masu Linzami da Jirage Marasa Matuki na Houthi Kusa da Riyadh da Makkah
Saudi Arabia ta katse jirage marasa matuki da makamai masu linzami a sararin samaniyar Riyadh babban birninta da yankunan kudancin kasar ranar Lahadi, a cewar rundunar kawancen da…