Zancen banza zancen wopi wannan hukuncin kisa ya kamata a yanke masa, shiga ku kalli Bidiyon…
Tir Kash wannan rayuwa ina zata je damu ne an kashe rai saboda kudin da basu fi naira dari uku (N300) ba Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen, Jaridar AMIHAD.COM Ta rawaito wannan Labarin
maganar gaskiya wannan rayuwa da mukeyi akwai gyara a cikinta mutane yawanci sun saka kudi a gaban su kawai kowa kudi kawai, mun samu Labarin cewa wani aboki ne ya sheke abokin sa
a kan rikicin canjin Naira dari uku (N300) da ya shiga tsakanin su shine ya daba masa Wuka a wuya a garin legos, Ubangiji Allah Ya Sa Mu dace, Hukuncin wanda ya kashe da gangan a Kasheshi ne a
dokar addini da ma na kasa baki daya.