Zafafan hotunan jaruma rahama sadau Na nuna murnar kirsimeti sun jawo cece-kuce sabo wani abu…

jaruma rahama sadau tayi zafafan hotunan happy Christmas mutane da yawa sun tofa al’barkacin bakin akan wa yan nan hotunan.

Kowa da abun da yake fada akan wannan jarumar mai suna rahama sadau kowa dai ya san yadda jarumar take da yawan masoya sosai da sosai.

Akan shafi kanta na sada zumun tar zamani wato social media kenan dan haka saka hotunan ke da wuya sai mutane sukai mar cha suku kalla.

Wa yan nan sune hotunan da muke muku bayani akai ga sunan kuma muna so muji irin ra’ayin ku akan wannan

zafafan hotunan ma jaruman rahama sadau muna godiya da ziyara..

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *