Yayi bayanin yadda Sukeyi suyi garkuwa da mutane bayan yan Sanda sun, shiga ku kalli Bidiyon…

Babbar magana wani Tsohon da ake zargin kasurgumin Dan garkuwa da mutane ne ya shiga hannun jamian Tsaro kuma tabbas yayi bayanai masu yawa sosai Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen

wannan bawan Allah ya fadi abubuwa da dama a cikin wannan Bidiyon zamu saka muku Bidiyon domin ku samu ku kalla da idanun ku donmin tabbas gani da ido ya kori ji, Ubangiji Allah ya sa mu dace,

Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ga Bidiyon 👇👇

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *