Yar auta wato sabira a gidan badamasi ta fada wa BBC wani bo yai yan sirri Tsakanin ta da marigayi Ibro
ficacciyar jarumar kannywood yar auta wacca kuka fi sanin ta da sabira gidan badamasi ta fadi wasi sirri tsakanin ta da marigayi rabbilu musa wanda kuka fi sanin sa da ibro jarumi a kannywood.
Mutane da yawan gaske sunyi mamaki sosai bayan sunji tayi wannan furuci akan marigayi rabbilu musa Ibro ku ma munsan zakuyi mamaki idan kukaji abun dake tsakanin su da dan Ibro.
Kamar yadda kuka sani sha hararran gidan haridar nan na BBC hausa sune suka tattauna da ita kamar dai yadda suka saba gayya to jarumai da kuma malamai to yanzu ga bidiyan ku kalla.
Masha Allah musan bayan kun kalli wannan bidiyan kunyi mamakin jin cewa tsakanin marigayi rabbilu musa
Dan Ibro ya yar auta sun taba aure har suka haihu daga baya Allah yai wa da rasuwa, muna godiya da ziyara.