Yanzu yanzu rikici yabarke tsakanin Aisha izzar so da kuma Sadiya Qabala wai me yake damun jaruman kannywood haka..

Menene dalilin da yasa manyan jaruman kannywood suke wani irin abune gaskiya hakan bai kama ta sabo da yadda suke yin fada tsakanin su gaskiya ya kama ta sudai na.

Yanzu haka menene gaskiyar batu akan rigimar Aisha izzar so da kuma jaruma sadiya Qabala to yanzu dai ba tare da bata lokaci ba insha Allahu zamu saka muku wannan faifan video kugani.

Munsan idan kuka kalli wannan bidiyan zai baku mamaki dan haka muna so kutsaya ku kalli wannan bidiyan yadda ya kama ta sabo da kuyi mana comment akasan wannan labarin.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa .com

2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *