Yanzu yanzu ansaki wani faifan bidiyan wata jarumar kannywood wai ina manyan jaruman kannywood ne kuna gani hakan take faruwa..

Ficacciyar jarumar kannywood wanda a wannan lokacin tasa dum bin masoya da yawa ko kuma muce acikin shekarar da ta gaba ta wato shekarar 2021.

Kamar yadda kuka sani da yawa daga cikin fitattun jaruman kannywood suna da wani abu wanda sukeyi domin samun kwanciyar hankalin su.

Sabo da basa iya samun damar fita cikin gari suyi yawo kamar yadda kowa da kowa ya keyi aduk lokacin da yaso kuma ko ina zai iya shiga.

Su kuma basa samun wannan damar sabo da suna da yawan masoya idan suka fito tolallai abu biyu ne zai iya faruwa du ako wannan irin lokaci.

Nafar ko dai shine ko su hadu da masoyan su a’tsaya ayi hoto ko koma su hadu da maki yansu su af kamusu idan masoyin yatare su suna sauri.

Idan basu tsaya ba ace basu da mutunci sabo da haka ne yasa wasu daga cikin su suke tsayawa acikin gida domin suna yin irin wannan bidiyan.

ga video.

https://youtu.be/dr1vSuR0SXc

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *