Yanzu yanzu an kama wasu samari su 3 sunyiwa yar uwar su ciki tahaifi ‘ya mace

Qalu innalillahi wa inna ilaihim raji’un an kama wasu samari su 3 da sukai wa yar uwar su ciki a yanzu haka muna tafe da wannan faifan video nasu zaku ga dukkan abun da yafaru a wannan shafin

Duniya tazo karshe wasu samari sun shiga hannu bayan yar uwar su ta tona musu asiri bayan ta haifi ‘ya mace, sai mijin ta yace bai san zancan ba sabo da shi yana yawan yin tafiya ne.

Bayan ya dawo kuma a wannan karan sai yaga ta haifi ya rinya mace sai kawai yace bai san zancan ba, sai ya kama bincike akan al’amarin daga karshe yarin yar tace ga wa yan da sukai abun.

Sabo da haka yanzu zan bar ku da wannan bidiyan ku kalle shi har karshe insha Allahu zakuji dukkan abun da yafaru kuma munsan zakuyi mamaki kuma muna so kuyi mana comment🙏.

👇👇👇👇👇👇👇👇

Ga wani labarin na da ban

0
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *