Yan taliban sun nada ministoci 30 A afghanistan

Labari dadumi duminsa kun giyar taliban ta nada ministoci har kimanin mutane talatin 30 kuma kaf cikin su ba mace ko daya.

Yanzu yanzunnan muke samun labarin cewa a kasar alghanistan yan Taliban sun nada sa buwar gwamnati ta han yar nada ministoci feye da 30.

A yanzu haka yan taliban sun kira Afghanistan da cewa ta zama dau lar muslinci Ga suna yan wa yan da aka nada sannan aka basu man yan muka mai.

Shugaban da suka nada ama tsayin sabon shugaban kasa Afghanistan shine mullah Muhammad, shide mullah Muhammad ya kasance a cikin gun giyar Taliban tun 1996 har zuwa 2001.

Ah yanzu magan da ake mullah Muhammad shine firayim minista a cikin kasar Afghanistan wan ya sanar da wannan rashotan shine kakakin yan taliban ne kuma yace a cikin ministoci 30 babu wata mace dasu kabawa muka mi a yanzu haka a kasar Afghanistan.

Mullah Muhammad am bashi babban mukami sabo da shine shugaban kasar Afghanistan ah halin yanzu san an nada mar matai maka kamr de yadda kukasan anayi a kowanna mulki na kowacca kasa.

Yan Taliban sun mai da Afghanistan daular muslinci kar yadda kuke ikkirarin cewa ta zama daular muslinci a yanzu kaha ma makka ran tuma a cikin aji sun raba tsa kanin maza da kuma mata.

Ga sauran suna yan ministocin da aka nada a sabuwar gwamnatin Afghanistan wacca take a kar kashin yan kun giyar taliban ga suna kamar haka.

A wani rahoto da aljazira ta fitar yanuna cewa mullah Muhammad hassan akhund, ya kasan ce sabon firayim minista amma kafin wannan lokacin ya dade a cikin majalissar shura, kuma yana daya daga cikin manyan yan kun giyar taliban.

Ga sauran ministocin kamar haka
na (1) shine-mullah abdullatif mansor, sannan sai na (2) shine-mawlawi Abdul hakim sharie, sannan sai na (3) shine- kari din hanif, sannan sai na (4) shine- mullah Mohammad younos akhundzada, sannan sai na (5) shine- mullah noorullah Noori, sannan sai na (6) shine- mawlawi noor Muhammad saqib, sannan sai na (7) shine- mullah Abdul manan omari, sannan sai na (8) shine- mullah Mohammad Esa akhund, sannan sai na (9) shine- mullah hamidullah akhundzada.

Wa yan nan sune kadan daga cikin wa yan da aka ba mukamin ministoci a kasar Afghanistan a halin yanzu kuma dukkan su yan kun giyar taliban ne domi daga cikin suma a kwai wa yan da a PBI take nema kamar yadda muka sami rahotan cewa.

Gwamnatin amurca tace tana sa ido a kan yadda mulkin Afghanistan zai kasance bayan daga cikin wa yanda aka nada su ministoci da akwai masu kashi a duwawu san kuma gwamnatin amurca taga a masu laifin duk kansu am basu manyan mu kamai.

A kasar ta Afghanistan dan haka munaso muhi ra’yin ku akan sabon shugaban cin da yan taliban sukai a kasar Afghanistan.

Daga karshi muna addu’a Allah ya tai maki musumai da muslinci kuma Allah ya karya kafir ce da kafirai ako ina suke a fadin wannan duniyar nan.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan Shafin namu mai suna LABARAN HAUSA.COM kucigaba bibiyarmu a shafi kammu na yada labarai sahihai.

2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *