Dadumi duminsa Ansami gawar budurwa Acikin motar Sarki

Dadumi duminsa an kama wani sarki dauke da gawar wata zan kadediyar budurwa a cikin motar sa.

Gaskiya ya kamata ku karanta wannan labarin damin gaskiya a kwai abin al’ajabi sosai domin wannan sarkin an ga gawar wata budurwa mai kimanin she karu 27 da hai huwa.

Lokacin da yan sanda suka kama wannan sarkin anyi mamaki sosai ganin yadda ake ganin girman sara kuna ko wanna irin ne indai ance kai sarki ne to ko bayawa za’a sami masu gir mamaka.

A’cin wannan labarin zamu kawo muku sunan wannan basa rakyan da kuma jahar da yake a fadin Nigeria insha Allahu in dai kunci da karan tawa za kuji komai.

A yanzu haka hukumar yan sanda ta na nan tana Cigaba da bincike akan wannan lamarin iyayan wannan budurwar han kalin su ya tashi sosai bayan sun sami labarin anga gawar yarsu a cikin motar sarki.

Sanin kan kune idan mutun baida gata kuma bai da kudi a fadin Nigeria tofa koda shine a kaiwa laifi idan yai wasa zai tashi a mazau nin mai lefi.

Dan haka iya yan wannan budurwar suke neman hukumar yan sanda tayi musu a’dalci kan wannan mummu nan abunda ya faru da yarsu mai kimanin shekaru 27 Da haihuwa.

Wasu suna ganin cewa shin mai wannan sarkin yayi mata har tamutu guba ya bata ko kuma shake mata wuya yayi har saida ta gan gara lahira.

Ba wan da yasan abunda ya faru manema labarai sunso abayya na suna wannan sarkin amma sabo da sarki ne ansa kaye sunan sa bai bari am bayyana ba.

A yanzu haka iya yan ya rinyar sun shiga wani mawu yacin hali sabo da yarin yar suna mutu kar kaunar ta Dan haka ya kamata hukuma ta dau mummu nan mataki akan wannan sarkin.

Ga sunan jahar da abun ya faru a jahar Edo state dan haka ya kamata mutane mu kula da ya’yan su sosai domin kuna yarin yarki take kawo miki ko take kawo maka to ya kamata a din ga kula da yara .

A wani labarin na da ban kuma za kuji manyan malamai sumfara korafi akan addu’ar da su kewa shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Babban malmin nan mai suna sheikh khalid yace muna ta yiwa Buhari addu’a amma mu har yanzu munji shiru wannan abun ya mutukar bawa al’umma mamaki.

Ya kamata shugaban kasa Muhammadu Buhari ya duba al’ummar Nigeria domin mutane sun gaji sosai.

A wani larin labarin zakuji cewa wasu ma aurata sun dauke dan jariri a’asibiti wanda basu suka haifi kuma sun bayyana Dalilin da yasa suka sace dan jariri a’asibiti.

Sun bayyana cewa basu taba harfar da namiji bane shine yasa suka dauke wannan yaran bayan uwarsa ta haifi yan biyu shine kawai sukai wuf da daya.

Kakakin rundunar hukumar yan sanda jahar kano SP gambo isa ya bayyana cewa sun kwamushe wa yannan masu laifine bayan bincike yabi ta kansu.

Allah ya tona asirin mata da mijin ne bayan sun hada walimar cewa sunsami karuwar danamiji kuma ansan matar bata da junabiyu.

kaci gaba da bibiyarmu a shafin mai suna LABARAN HAUSA.COM

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *