Yan pi network sun torawa Daurawa manyan sakon al’kawura idan har ta fashe…

Tirkashi yau dai malam aminu daurawa ya ga ta kansa domin kuwa sakon yan pi network ya isa gare shi sano da yadda ake tunanin zata fashe.

Danna wannan hotan.

Malam aminu daurawa ya ga ta kansa yadda dumbin matasa sukai masa al’kawarin manyan kudade amma fa idan ta fashe wato pi kenan.

Sunyi masa al’kawari indai har fai ta fashe tofa zai sha dadi domin sunyi nasa kusan al’kawarin naira Biliyan 1 ko muce 2 ma akan pi network.

Dan haka yanzu ko da kuke bibiyar mu akan wannan shafin ya kuke ganin girman abun ta wajan ku ahin wai gaskiya ne zata fashe.

Ko kuma dai duk haura giyar iskace mutane kawai sukeyi sabo da yanzu har takai amfara yiwa manyan malamai al’kawarin cewa in ta fashe.

Zasu sha kudi yadda ya kama ta wasu ma sun dai na neman kudi kenan domi kuda damda ba kana nan kudade bane zakuji ana maganar kwadiraliayan, disiliyan ba’a maganar biliyan ko million bama.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *