Yadda wani Barawo yake sata acikin masallaci Ana wata sai ga wata iya wannan bidiyan sai ya jawowa mutane babban aiki…
Allah yashir yamu lallai duniya tazo karshe yadda wani mutum yake sata acikin masallaci ya bawa kowa mamaki a yanzu haka muna tafe da bidiyan.
Baza muce muku komai ba akan abun da yake sata yanzu sai q gaba kadan sabo da yanzu haka kuma zakuji da kun nuwan ku gaskiyar a yayi acikin masallaci.
Duniya ace wai mutum yarasa inda zaije yayi sata sai cikin masallaci ku duba yadda ake wa masallaci karin maganar da ake cewa bezan masallaci.
Kowa dai ya gane me ake nufi da beran masallaci wato fakirin bera kenan Wanda bai da komai balle asace, yanzu daga karshe muna fatan Allah ya shirye mu.
Wannan barawan ya sace kwan nefa na cikin masallaci Allah ya shirye shi idan mai shiryuwa ne muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka..