Yadda Nasha Wahala A Daren Farko inji Angon Da Ya Auri Mata 8 Rana daya babbar magana…

Da Dumidumi; Wani ango mai sana’ar zanen Tattoo ɗan ƙasar Thailand ya bayyana cewa yana zaune a gidansa tare da matansa guda takwas duk

Danna wannan hotan👇👇👇

’yan mata waɗanda ya aure su kusan lokaci ɗaya labrin da ya dauki hankalin jama’a sosai a Intanet.

Angon mai suna, Ong Dam Sorot, matashi ne mai zanen Tattoo da ya ƙware a zanen gargajiya na ‘yantra’ na asalin addinan Indiya, kwanan nan ya gana da wani sanannen dan wasan ban dariya na ƙasar Thailand don yi hira game da matakin aurensa mai cike da kace- nace.

Ango Sorot, ya auri mata takwas kuma suna zaune a gida ɗaya kuma suna ɗaukar kansu a matsayin iyali guda cikin farin ciki da kwanciyar hankali.

Ong Dam Sorot, ya gabatar da matan nasa ɗaya bayan ɗaya tare da bayyana yadda suka hadu. Matan takwas dai sun nuna mijin nasu a matsayin mai matuƙar kirki, mai kula da al’umma, kuma sun yi ikirarin more rayuwa.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *