Yadda mata suma suke zanga zanga a garin Abuja dake Nigeria sabo da mutane har yanzu sunji shiru ba’a dau mataki ba

Yadda mata sukai dan dazo a garin abuja dake Nigeria suna zanga zanga domin a daina kashe mutanan da basuji ba kuma basu gani ba a arewacin Nigeria kamar yadda kuka sani.

Idan baku man taba a ranar litinin din da ta gaba tane wasu yan ta adda masu san rugaza kasar Nigeria sukai wa wasu matafiya kisan gillah ta hanyar kone su acikin wata mota kirara bos a jahar sokoto.

Sannan kuma wani Kwamishina shima haka aka bishi har gidan sa aka kashe hi a jahar katsina duk wannan abun yana faruwa ne acikin Nigeria kuma kuma a arewacin Nigeria yafi faruwa menene yasa haka.

Idan baku man taba wannan bashi ne karo na farko ba a ‘yan wa tannini da suka ga bata ma sai da aka tare wasu mata fiya a jahar filato idan akai musu yankan rago kuma har yanzu bawani abu da akai.

Dan haka ya kama ta gwamnati ya san mai takeyi idan ba haka ba lallai zata wayi gari babu al’ummar da tazabe ta a doran duniya kawai sabo da rashin imani sai abika har cikin gidan ka akashe ka.

Muna kira ga gwamnati kawai asan menene mafita yanzu mutane fa sun gaji da irin cin mutuncin da shuwa ga banni sukewa al’ummar arewacin Nigeria, daga karshe muna mika ta’a ziyya yan uwan wanda suka rasu

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *