Yadda manyan jaruman kannywood suka gudanar da wani babban taro, wannan bidiyan sai ya baka mamaki Ashe daman manyan kannywood sune suke..

Wani kata faran taro da manya manyan jaruman kannywood suka gudanar ya dau hankali sosai sabo da wasu abu buwa da suka faru agurin taran.

Kowa yana so yaji yau ance anai masa fatan alkairi sabo da halin rayiwar yanzu idan kai ne yau gobe ba kaibane sabo da haka ne ake wajuna fata nagari

Wanda sukai wannan taran ko kuma muce wanda suka halarci gurin wannan taran sun hada da manyan jaruman kannywood kamar haka ali nuhu”.

Abubakar maishadda, baba dan audu na labarina wato rabi’u rikadawa, sai dan iya, sa amdaz da sauran manyan jaruman kannywood gadai sunan haba daya ku kalli hotunan nasu.

Muna so muji ra’ayin ku akan wannan jaruman kannywood wanda sukai taro mai dau kan hankali sosai daga karshe muna mika godiya ta musamman gareku..

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Yadda manyan jaruman kannywood suka gudanar da wani babban taro, wannan bidiyan sai ya baka mamaki Ashe daman manyan kannywood sune suke..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *