Yadda jaruman kannywood suka halarci bikin Tagwayan assali a garin katsina wannan video sai ya baku mamaki..

Masha Allah yau ne Allah ya nufa anyi dau rin auran wasu yan biyu wanda ake kiran su da tagwayan assali idan baku man taba kwanakin da suka gaba ta.

Mun kawo muku kadan saga cikin labarin auran su kafin a daura auran nasu jiya kamar yadda shafin BBC hausa suka wallafa akan shafin su.

Dan haka ya kama ta kuma kusa albarka akan wannan auran ta hanyar yi mana comment a wajan comment section dake kasa kuma kuga hotunan nasu.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Yadda jaruman kannywood suka halarci bikin Tagwayan assali a garin katsina wannan video sai ya baku mamaki..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *