Yadda budurwa tara taye kanta saka makon wani abu da iyayan ta zasuyi mata shiga kagani

Qalu Innalillahi Wainna Ilaihi rajiun Wata budurwa Mai Suna Safiyya Yar Garin Kano ta Kashe kanta ta Hanyar Rataya saka makon Auren dole da ake shirin yi mata bayan bata da ra’ayin auran to jama’a ku kuran ta labarin kuji yadda abun yafaru.

Toffa Wata Budurwa Mai Shekaru 17 a Duniyya Ta Rataye Kanta Har Ta Mutu saka makon Iyayen ta Suna Shirin Yi Mata’ Auren Dole’ Yanzu Haka dai Yan Sanda Na Ci Gaba’da Bin’cike.

Babu Shakka Mutuwar Wannan Budurwa Akwai Ban Tausayi Domin Kuwa An san Babu Yadda Za’ayi Ta Rataye Kanta Haka kurun Yanzu Haka muna Tafeda Wani Bidiyo da za musa Muku na Wannan Budurwa Domin Kuji Abunda Yafaru Baki Daya.

Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Budurwar data Rataye Kanta Mai Suna Safiyya Kuma Yar Garin Kano Duda Iyayen ta Suna Raye amma Hakan Bai’ hana’ta Rataye kan Nata Ba.

Muna Godiya Sosai Masoya Bisa Ziyarar Wannan Gida Na Musamman Gidan Labarai Na”

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *