Yadda aka kusa kashe Sheikh Aminu daurawa Daransa wasu matasa ne zasu banka masa wuta acikin gida wai hukumar hisba…

Labari dadumi duminsa wani faifan bidiyo da yake yawa yadda aka kusa kone malamin addinin muslinci wato malam Aminu Daurawa.

Ficaccan malamin addinin muslinci ya ga ta kansa sabo da yadda aka kusa kashe shi yanaji kuma yana gani acikin wannan faifan bidiyo da muka zo dashi.

Lallai ya kama ta kowa da kowa ya ga wannan faifan bidiyan domin yasan abun da yake faruwa tun yanzu bawai sai daga baya yajiba ya fara mamaki.

Dan haka yanzu batare da bata lokaci ba zamu saka muku wannan faifan anan kasa kadan domin ku ganewa ida nuwan kuma kuji da kun nanku.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *