Ya Allah Kayi mana maganin ire iren wadanan mutanen duka, Ameen, yan Sanda sun samu nasarar, shiga ku kalli Bidiyon…

InnaLILLAHI Wa Inna Ilaihi Rajiun InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun masha Allah jamian yan Sanda sun samu nasarar cafke wasu yan Taaddan da suka addabi babban Birnin tarayyar kasar Najariya

wato Abuja da kuma nasarawa state, masha Allah tabbas wannan babbar nasara ce a gareku baki daya fatan mu shine Ubangiji Allah ya Kawo mana karshen dukkan ire iren wadanan matsalolin

da suke ta Addabar mu a wannan zamanin musamman ma nan arewacin Najariya wadannan mutane sun Addabe mu ya Allah Ka Shiryar da su idan bazasu shiryu ba ya Allah ka kara tona musu Asiri, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Jaridar HAUSALEGIT ta rawaito wannan Labarin.

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *