Wata sabuwa wai inji Dan cha cha Rahama sadau wannan wanna irin video ne haka wai ina yan uwan rahama sadau ne..
rahama sadau jarumar kannywood a shekarun baya abun da yasa muka ce muku ashe karun baya shine jaruma rahama sadau dai kowa yasan wacece acikin masana antar kannywood.
Sabo da wasu abu buwa da suka sha faruwa a baya bayan nan idan baku man taba rahama sadau dai lokacin da tana cikin masana antar kannywood tasami lambar yabo kala kala.
To sai dai du yadda kakai da san zaman ka a guri idan Allah yai zaman naka ya kare tofa lallai sai kabar gurin wani yazo tofa haka akai rahama sadau dai tai wasu abu buwa wanda basu dace ba.
Har takai ga ankori jaruma rahama sadau daga cikin masana antar kannywood wato hausa film kenan ba sai muna tsaya muna fadin abun da tai ba dan hakan bai kama taba amma ku kalli wannan hotunan zaku iya tunawa.

