Wata sabuwa nuhu abdullahi yasaki faifan bidiyan matar sa Tun bayan aure sai a wannan lokacin ne aka sami wannan m…
Ficaccan jarumin masana antar kannywood nuhu abdullahi wanda kuke kiran sa da mahamud acikin shirin labarina yayi abun mamaki a yanzu.
Mahamud labarina ko kuma muce muku nuhu abdullahi ya tun bayan lokacin da yai aure bai tabayin bidiyo da matar saba balle ma mutane su gan ta a media.
Hakan yasa da yawa daga cikin mutane suke ta yashi murna da wannan kokari da yai sabo da wasu sunayin aure zaka ga suna yin bidiyo da matan su a media.
Daga karshe muna mika godiya ga masoyan wannan shafin namu mai al’barka kuma kuci gaba da bibiyarmu akan wannan lamarin namu…