Wata sabuwa inji dan cha cha haba maryam both wannan wanna irin abune haka wai ina manyan kannywood ne..
fitattun jaruman kannywood wanda sukai tashi a baya a wannan lokacin ma kuma suna duniya har yanzu tanayi dasu.
ficacciyar jarumar kannywood maryam both wanda ta share shekaru sama da sha acikin masana antar kannywood ta harkar film.
Kuma har awannan lokacin ma tana taja rawar gani sosai da sosai acikin masana antar kannywood kamar yadda musan akwai fina finan da kuke ganin ta.
Ta saki wani zazzafan hoto wanda ya dau hankalin masoyan ta maza da kuma mata kamar yadda kuke ganin wannan hotan..
muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da bibiyarmu a wannan shafin namu mai suna labaran hausa.