Wata sabuwa inji dan cha cha Aisha izzar so tayi fata fata da maso cewa jaruman kannywood karuwai Babbar magana kunsan ya ta bota kuwa wani babban dan s…

jaruma aisha izzar so wanda ai nihin sunan ta shine Aisha najamu kamar yadda ta bayyana wa duniya kowa da kowa yasani a wannan lokacin.

Wasu zafafan hotunan da wannan jarumar mai suna aisha izzar so ta wallafa akan shafin ta na Instagram ya dau hankalin mutane so.

Dab haka ba tare da bata lokaci ba muna bukatar ku tsaya ku kalli wa yan nan zafafan hotunan sai kuyi mana comment akasa muji ra’ayin ku.

A kan wannan ficacciyar jarumar da Allah ya bata dau kaka acikin masana antar kannywood acikin wannan shekarar ta 2021 ga hotunan.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka muna tare ako da yaushe.

https://youtu.be/4cugI9t29jY
1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *