Wata sabuwa ga manyan malamai ga kuma Abale babbar magana wai menene ya hadda sa wannan al’amarin ne wai ina manyan kannywood ne…

Wani abu da yake faruwa acikin masana antar kannywood ko kuma muce wani abu da jarumi abale yake fada acikin fina finan sa na hausa malamai sun fashin baki akan batun.

Al’umma da yawa sunyi korafi akan al’amarin wasu kuma suna yawan tambayar manyan malamai cewa wannan kalmar menene hukuncin ta acikin addinin muslinci.

Manyan malamai da yawa sun tattau na ana wannan al’amarin ku daga karshe dai an cimma matsaya akan wannan kalmar da abale yake fadan ta kuma a yanzu mutane da yawa suna fadan ta.

Dan haka batare da wani bata lokaci ba zan saka muku wannan faifan bidiyo kuji yadda malamai sukai wa abun dalla dalla lallai ilimi ba wasa bane, yanzu dai ga bidiyan sai ku kalle shi har karshe.

Daga karshe muna mika muku godiya ta musamman da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da bibiyarmu akan wannan shafin namu domin samun zafafan labarai dadumi duminsu.

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *