Wata sabuwa bidiyan baba dan audu da jaruma Teema yola ya gir giza jaruman kannywood…

Wani sabon faifan bidiyan jaruma teema yola da kuma jarumi baba dan audu ko kuma muce muku jarumi rikadawa ficaccan a kannywood.

Ficaccan jarumi rabi’u rikadawa tare dashi da wata jaruma mai suna teema yola wacca akafi sanin ta da rukayya acikin shirin labarina series.

Bidiyan nasu ya bawa mutane mamaki sabo da yadda sukai bidiyan ya bawa mutane mamaki kada dai mu cika ku da surutu ga wannan faifan bidiyo.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma.

3
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *