Wata sabuwa batun auran Tsohon mijin mome gwambe da Nana tacikin shirin izzar so Asiri yatonu ashe abun da yafaru kenan mome gwambe Allah yabaki hakuri…
Labari dadumi duminsa akan batun auran tsohon mijin jaruma mome gwambe wanda aka ce zai auri jaruma Nana tacikin shirin izzar so.
A yanzu haka muna tafe da wata sanarwa mai ban mamaki idan masu bibiyar mu basu man taba akan wannan shafin namu mai al’barka.
Munzo muku da labarin auran Adam fasaha da kuma jaruma Nana tacikin shirin izzar so kwanaki kadan da suka gaba ta idan baku man taba.
Sai yau muka sami cikakken bayani daga tashar hausawa top tv dake man hajar YouTube, bayan munji wannan rahotan shine sai mukaga ya kama ta kuma kusani.
A yanzu haka ba komai bane yake tafe damu illa batun magana akan auran Adam fasaha da nana izzar so shin da gaskya ne auran nasu gaskiya ne ko kuma dai kar yane.
Dan haka ga wannan faifan video domin ku ganewa ida nuwan ku kuma kuji duk abun da yafaru muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka..