Wata sabuwa Aisha tsamiya ta bawa Fati washa mamaki acikin wannan faifan video ba wanda yai tinanin zata iya yin wannan abun…

fitattun jaruman masana antar kannywood wato hausa film kenan sumfara janye jiki daga kan manhajar Instagram sun ko mawa kan tiktok.

Ko menene yasa sukeyin hakan lallai a kwai wani dalilin wanda ku ba lallai idan kunsan shi ba ko kuma kun gane shi amma dai wannan faifan bidiyo na yanzu.

Da muke dau ke dashi zai nuna muku daya daga cikin abun da yasa wasu jaruman kannywood suke barin manhajar Instagram zuwa tiktokas.

Gadai wannan faifan bidiyo na jaruma aisha tsamiya domin ku gane wa ida nuwan ku daga karshe muna so muji ra’ayin ku akan wannan lamarin na jaruman kannywood.

ga video.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *