Wata sabu inji dan cha cha saurayin da ya mai da kansa mace abunda ya faru dashi sai ya tsora ta ku..
Wannan shine ake kiran sa da bobrizky ya kasan na mijine amma yaje aka chanza masa halitta sabu da ban zane shi mutane da yawa sunayin gar dama idan aka ce wannan namiji ne.
Abun da yasa muka kawo muku wannan labarin shine muna yin bincike sai muka ga wannan dan daudun yana ko karin shiya wata kwarya kwaryar wani babban taro da zai gudanar dashi.
Bobrisky, shahararren mashahurin dan daudu, ya ba da sanarwar cewa hamshakan attajirai ne kawai za a gayyace su zuwa bikin karramawar gida da zai yi.
Hakan ya fito ne a wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na Instagram A cewar sa, duk wanda ke da sha’awar halartar taron da za a gudanar a ranar 29 ga watan Junairu, 2022, to ya sayi Aso Ebi, wanda shi ne tikitin jam’iyyar.
Bobrisky ya kara da cewa “Ba na son mutanen zafi ko tsauri a cikin jam’iyyata, ina gayyatar hamshakan masu kudi, don haka idan kuna son jin daɗin wannan taron.
A yanzu haka yana kokarin gudanar da wannan taronne domin shagalin happy birthday kuma yace duk wanda zaizo sai yasai wan tikitin mai suna “aso ebi” wanda yakai kusa naira 150k ko wanne.
Daga karshe ga dai hotan sa ku ganshi kowa yasan wanne shi muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu.
