Wata budurwa ta mutu tana tsaka da tikar rawa a wajan DJ shiga kagani

Tofa yanzu yanzu muke samun labarin wata Budurwa data rasa rayuwar ta yayin da wani djke tsaka da sako n kida a wajen wani biki wannan labarin babu dadin jin kuma wannan ya kama ta ace ya zama izina ga yan baya.

Budirwa mai suna Auta yar asalin Jihar Kano ta rasa rayiwar ta ne a dai dai lokacin da take Suyar awara a wajen sana’ar ta taji kidan wani Dj a wajen biki. Bashiri kuwa tayi tataki zuwa wajen.


Zuwan budirwa keda wuya wajen aka ce tafara liki da kudin cinikin Awara nata, Bashiri aka ce ta fara taka rawa bayan Dj ya saka wata waka da bazakiji sunan ta a bakin mu ba.

Wani shaidar gani da ido yace Auta ta fadi kasa wanwar ne a lokacin da take tsaka da tikar rawa ne kafin kace me rai yayi halin sa.

Muna fatan Allah yan mata rahama ya gafarta mata mu kuma idan tamu tazo Allah kasa muyi kyakkyawan karshe sannan kuma mutane muke kwabar yaran mu akan su dai na ai kata abu buwan da basu dace ba domin ita mutuwa bata magana idan zata zo.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *