Wasu zafafan hotunan mome gwambe Sun jawo cece-kuce Sabo da wani abu da Akai a gurin…

Tsohuwar matar adam fasaha wato jaruma momee gwambe ta saki wasu zafafan hotuna masu dau kan han kalin masoya musaman masu kaunar ta dan Allah.

Masana antar kannywood tana kullum tana kara di ban mutane da yawa wanda wasu ma basa samun shiga sai dai a hankali idan sunyi hakuri sai hakan su yacimma ruwa.

Wa yannan zafafan hotunan na jarumar kannywood wacca ake kiran ta da mome gwambe sun dau han kali sosai kaitsaye daga shafin jarumar muka zo muku da wa yanan hotunan👇👇👇🏾👇🏼

To masu bibiyarmu a wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da kasan cewa damu ako da wanna lokaci muna godiya da ziyara sosai

1
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *