Wasu zafafan hotunan jaruma Maryam both guda 7 da bata tabayin irin suba wai Ashe daman ta yadda ake samun…

Wasu zafafan hotunan jaruma maryam both masu dau kan hankali duk wanda ya kallesu, kamar yadda mukai bincike ga wayan da suka kalli hotunan.

Maryam both dai jaruma ce acikin masana antar shirya fina finai ta kannywood kuma tasami lambo bin yabo fiye da yadda ake tunani.

Sabo da jaruma maryam both tun tana yar kimanin shekara takwas 8 aka fara nuna ta acikin kwal ba wato camera kenan kamar yadda bincike ya nuna.

Muna so duk Wanda ya shigo yaga wannan hotunan muna so muji ra’ayin sa akan hotunan da kuma jarumar ita kan. wato comment kenan.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka ku gaba da kasan cewa damu a wannan shafin

Namu ako da yaushe domin samun zafafan labarai dadumi duminsu da zarar mun daura zasu sameku.

hotuna maryam both
1
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *