Wasu zafafan hotuna da jaruma maryam yahaya tayi sun jawo cece-kuce..

Tun bayan fara rashin lafiyar maryam yahaya sai wannan lokacin ne aka ga jaruma maryam yahaya tashiga cikin yan uwan ta kamar haka dai.

Mutane da yawa sunyi mamaki sosai ganin yadda suka ga jaruma maryam yahaya acikin yan uwan manyan jaruman kannywood masu tashe a yanzu.

Dan haka kuma ya kama ku kalli wa yannan hotunan domin kuga jaruma maryam yahaya acikin yan uwan ta kuma ku tabbatar da abun muke fada.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

2
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *