Wannan wanna irin video haka gaskiya sakin irin wannan bidiyan bai kama taba kunefa manyan jaruman kannywood…

Manya manyan jaruman masana antar kannywood masu fada aji, Kowa yasan idan aka ce manyan jaruman kannywood sai an sako wa yannan.

Na daya Ali nuhu, na biyu Adam a zango, na uku Aminu saira, na hudu Lawan Ahmad, na biyar Tijjani asase, na shida Sani danja, na bakwai Ali jita.

Da dai sauran manyan jaruman kannywood wa yanda bamu am bata ba kuma munsan kowa yasan wa yan nan jaruman da muku lissa fa muku.

Dan haka kowa ya kama ta ya kalli wannan faifan bidiyo domin dan shi mukai wannan rahotan daga karshe muna addu’ar.

Allah ya shirye mu baki daya daga masu har kar film har wanda basayi domin kowa yana aika laifi ga Allah.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *