Wannan wane irin masifa ne, Shiga ku kalli yadda ake yi da yan madigo da yan luwadi a Nijar, Ubangiji Allah ya sa mu dace…

Babbar magana ana wata ga wata, munci karo da wani Bidiyo Wanda yake magana a kan yadda yan madigo da kuma yan luwadi suke kokarin yin ywa a kasar nijar amma Allah yasa kan shuwagabannin

su bai kulle ba har sun fara nemo wa kansu mafita, a cikin Bidiyon da muka samu muka kawo muku ya tabbatar mana da cewa Gwamnatin kasar nijar zasuyi iya bakin kokarin su don ganin

sun magance wannan matsalar, an tabbatar mana da cewa yan watanni da suka gabata an gurfanar da wasu yammata da aka kama da zargin madigo amma Alkalin kotun ya kasa samun

dokar da zaiyi ampani da ita acikin kudin Dokokin kasar da yanke musu hukunci da shi, shine yanzu suka fito suna neman Alfarmar a smart music da dokar da zata ke aiki a kan ire iren wadanan.

4
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *