Wannan shine Hukuncin da ya kamata a ringa yanke musu, dama akace ana tauna tsakuwa ne saboda aya yaji tsoro, shiga ku kalli Bidiyon…

Masha Allah muna masu farincikin sanar da ku cewa Jamian Yan Sandan Jahar Zamfara sun samu nasarar Sheke wasu yan Bindiga guda biyu kuma suka kwashe miyagun makamai daga

Gurin su, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryar Da sauran Idan Masu shiryuwa ne idan kuma ba masu shiryuwa bane Ya Allah Ka kara tona musu Asiri ayi ta kashe su mu huta da

Mutanen nan da suka addabe mu a kasar nan musamman ma a nan Arewacin Najariya, Zamu saka muku Paipen Bidiyon Anan Kasa Gashinan ku kalla. 👇👇👇

1
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *