Wannan shine film din hausa na farko da ake nuna yadda ake jima’i Tsakanin mata da maza wai nan manyan kannywood ne ina hukumar hisba kuna gani..

Qalu innalillahi gaskiya hausa film sai dai addu’a sabo da yadda wani sabon film yake shirin fitowa sabo da acikin biyan za’afara nuna yadda ake jima’i.

Wannan shine film Donna hausa na farko da ake nuna fadala karara gaskiya ya kama ta manyan jaruman kannywood kusan me ya kamata kuyi.

Sabo da wannan bidiyan idan ya fara fita ku za’a fara zagi kuma ace hausawa yau sune zasuke nuna yadda ake jima’i tsakanin mace da namiji acikin film din.

Dan haka kada mu cika ku da surutu ga dai wannan faifan bidiyo kuga abun da yake faruwa da ida nuwan ku sabo da ance gane ya koriji sabo da haka gashi.

2
4

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Wannan shine film din hausa na farko da ake nuna yadda ake jima’i Tsakanin mata da maza wai nan manyan kannywood ne ina hukumar hisba kuna gani..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *