Wannan shine bidiyan yaro mafi karan ta da akai wa aure a kano lalai ko dame kazo

Wannan shine yaro mafi kam kanta da yayi aure a kano tun daga wajan shekara goma baya har zuwa yanzu babu angon da bidiyan sa yafito aka ganshi kamar wannan yaran ku kalli fai fan bidiyan

Wani fefen bidiyo daya karade shafukan sada zumunta na zamani ya nuna yadda akayi wani shagalin biki a jihar Kano wanda ya bar kowa da rike baki,da fari an gano Angon Dan sawalwalin saurayi ne,haka kuma itama Amarya duka basu fi shekaru 25 ba a duniya.

Yanayin kankantar su tasa mutane mamaki kuma alamu da dama sun nuna tabbas Auren Soyayya kuma Auren gata akayiwa musu.

An nuno Amarya tana murmushi ana tambayar ta meyasa baza tayi kuka ba kamar yadda sauran mata sukeyi idan za’a kai su dakin Mazajen su,sai ta fidda baki ta bada amsa da “Ai ina son shi bazanyi kuka ba” hakan yayi matukar burge matasa harma da manyan.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode yauwa anan ne idan kun kula zaku bidiyan a kasa wannan fara girafdin na karshe.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *