Wannan shine bidiyan yadda akai da gurgun da yasa ce motar asibiti babbar magana lallai duniya tazo karshe…

Lallai duniya tazo karshe yadda aka kama wani gurgu yasaci motar asibiti abun mamaki ya kama ta kowa yasan yadda akai da wannan gurgun bayan an kamashi.

Sabo da haka a yanzu muna tafe da wani faifan bidiyo zakuga yadda akai da wannan gurgun abumma sai baku mamaki sosai idan kuka kalli wannan bidiyan.

https://youtu.be/IIOL2XV2Zm4

Munsan a wannan lokacin bayan kun kalli wannan faifan bidiyo kunyi mamaki sosai sabo da yadda aka ce gur gune yake wannan aika aikan ta sace sace.

muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka.

0
1

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *