Wannan Shine ake kira da dan Halak, Shiga ku kalli abinda yayi wa magaifiyar sa…

Kai masha Allah Wannan Yaron Muna Kyautata masa zaton cewa baya da wata makomar da ba Al Jannah Ba, Ya Allah Ya Saka masa da Alheri, Wannan dan matashin saurayi da kuke

Gani ya sadaukar da rayuwar sa wa Mahaifiyar sa, Yaji ya Gani Ya mutu tayi rai, Fatan Mu shine Ubangiji Allah Ya Kara mana soyayya da Tausayin juna Don Darajar Sunayenka Tsarkaka,

A halin da muke Ciki a yanzu a wannan Rayuwa Tausayi yayi karanci, da taimako ma baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

https://mixdept.com/2023/01/28/allah-sarki-ya-bada-kodar-sa-domin-ceto-ran-mahaifiyar-sa-shi-ya-rasu-ita-kuma-ta-rayu/
0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *