wannan shima yana daga ciki illolin da Tiktok yazo mana da shi shiga ku kalli abinda ya faru, Allah ya Shiryar yan matan mu…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun wannan abin da me yayi kama wai ace lalacewar mu har ya kai haka wai ace yar musulma kuma bahaushiya rashin kunyar ta har ya kai tayi Bidiyo tana tube kayan ta

wannan duka shima yana daya daga cikin Illolin da wannan Tiktok din ya zo mana da shi, idan ya kasance kuna bibiyan Labarai a zamanin Donald Trump tsohon shugaban kasar Amerika ya ma

taba yunkurin hana ampani da manhajar a kasar sa ku duba fa ku gani yadda kapuri ma yasan Illar wannan Manhajar Amma mu ko a jikin mu, Ubangiji Allah Ya kawo mana karshen wannan musiba. Ameen.

4
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *