Wannan Shi ake kira da magani a gonan yaro bai sani ba…

Ga wani hadi na musamman wanda duk wanda Ya jaraba Insha Allahu zai yi mana Godiya da Addua koda ya kasance bamuwa nan wannan hadin maganin

danna wannan

Wannan magani Yana da mutukar ampani ga duk wani dan Adam namiji Ko mace duka kuma Insha Allahu wannan magani zai ampani Tsofaffi da ma matasa

baki daya, Toh masu bibiyar mu a cikin wannan shafin Insha Allahu zamu koyamuku yadda zaku hada wannan magani sannan daga baya se munkoya

muku yadda zaku hada maganin sannan kuma da yadda zakuyi ampani da shi maganin ga Kayan hadin a nan kasa, Na daya shine ku samu Tandarin

se kuma na biyu shine Kabeji sannan kuma se na uku shine Kabewa mai kyau sosai wadannan sune abubuwan hadin da ake ampani da su se kuma yadda za ayi hadin da

shi insha Allahu yanzu zamu saka muku Paipen Bidiyon zai kara muku bayani dalla dalla Insha Allahu Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *