Wannan Rashin Imani Yayi yawa Wai ace da kyebur, Shiga Ku kalli Bidiyon, Ubangiji Allah ya shirye su, Ameen…

Toh fa ana wata ga wata, Masha Allah Allah Ya Bawa Jamian Tsaro nasarar cafke wasu miyagu masu kwace na ababan hawa ku kalli Bidiyon yadda suke bayanin yadda Sukeyi suke Kwace

Ababan hawan jamaa, Kamar yadda muka samu Bidiyon da yan Sanda suke tattaunawa da su wadanda ake zargi da aikata laifin, sun ce da kyabura suke shake wa Yan acaba wuya se daga nan

su samu yadda zasuyi su qwace mashin din nasa, Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Su kuma masu aikata ire iren wannan laifuffuka fatan Ubangiji Allah Ya Shiryar Dasu idan sun kasance

masu shiryuwa ne, In kuma akasin haka ne Ubangiji Allah Ya Dauke Mana su don, Hakika Ka Fisu Allah, Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Ga Bidiyon VIDEO

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *