Wannan Kawai a rataye shi ya kamata ace anyi Wallahi, shiga ka kalli bidiyon…

Wannan Dan Allah wane irin lalacewa ne wai ace a wannan zamani da muke ciki har ya kai ace mutum mai irin wannan

Girma na shekaru aceya aikata irin wannan abin tare da yar yarinya karama kamar haka mai adadin shekaru

Wanda basu fi Takwas (8) ba, wato ainihin abinda ya faru shine babban mutum mai  kimanin shekaru arbain (40) shine aka kama yana lalata da yarinya yar Shekara 8.

fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *